ZIKIRAI NA SHIGA DA FITA DAGA GIDA

2lis din Hadisai

lis din Hadisai 2

Idan mutum zai shiga gidansa, sai ya ambaci sunan Allah a yayin shigarsa da lokacin cin abincin sa , Shaidan zai ce : Babu makwanci gareku, kuma babu abincin dare