1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Allah yana da mala'iku wadanda suke yawo a duniya, wadanda suka kawo min salama daga al'ummata

عن عبد الله بن مسعود رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إنَّ لله ملائكةً سَيَّاحين في الأرضِ يُبَلِّغوني مِن أُمَّتِي السَّلامَ».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An karbo daga Abdullahi Bn Mas'ud-Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya ce: "Lallai cewa mafi cancantar Mutane da ni a Ranar alkiyama mafi yawansu Salati a gare ni"

Ingantacce ne Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi

Bayani

A cikin wannan hadisin, Annabi mai tsira da amincin Allah ya fada cewa Allah Madaukakin Sarki yana da mala’iku wadanda suke yin tafiye-tafiye masu yawa a farfajiyar duniya, don haka idan wani daga cikin wannan al’ummar ta yi sallama ga Annabi – SAW- to za su riski Annabi – SAW- suna cewa: Don haka da haka an gaishe ku.

Manufofin Fassarorin

11 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ID Indonesia Indonisiyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
KU Kurdî Kurdawa