1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Ku Kashe Baqaqe biyu ko a cikin Sallah ne: Macijiya da kuma Kunama

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «اقتلوا الأسودَين في الصلاة: الحيَّة، والعقرب».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Ku Kashe Baqaqe biyu ko a cikin Sallah ne: Macijiya da kuma Kunama"

Ingantacce ne Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi

Bayani

Wannan Hadisin Maigirma yana bayanin cewa anso a kashe Macijiya da kuma Kunama ko a halin Sallah ne; saboda Umarni da hakan ya zo kuma wancan saboda Motsin kisan takaitacce ne baya vata Sallah

Manufofin Fassarorin

13 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa