1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya ce sai Abdul-rahman Bn Auf ya sayar da Gona da Dubu Dari, sai ya rabata ga Matan Annabi SAW

عن أبي هريرة رضي الله عنه ، قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «خيرُكم خيركم لأهلي مِن بعدي». قال: فباع عبد الرحمن بن عوف حديقةً بأربع مائة ألف، فقسَّمها في أزواج النبي صلى الله عليه وسلم .

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya ce sai Abdul-rahman Bn Auf ya sayar da Gona da Dubu Dari, sai ya rabata ga Matan Annabi SAW"

Hasan ne Ibnu Abi Asim ya rawaito shi - Al-Hakim Ya Rawaito shi

Bayani

Mafi Al-khairinku ya ku ya ku Sahabbai shi mafi Alkhairi ga Ahalina: matana da Iyalina da Makusantana bayan Mutuwa ta kuma hakika Sahabbai sunu karbi Wasiyyar Manzon Allah SAW sai suka karbe su da Karramawa da kuma kimantawa, daga cikin hakan shi cewa Abdul-Rahman -Allah ya yarda da shi- ya sayar da Gona dubu dari Hudu, sai ya rarrabata tsakanin Matan Annabi SAW

Manufofin Fassarorin

13 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog