1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna"

عن البراء رضي الله عنه قال: لما تُوفِّي إبراهيم -عليه السلام-، قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إنَّ له مُرْضِعًا في الجنة».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Barra'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna"

Ingantacce ne Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Ibrahim ya Mutu Xan Manzon Allah SAW wanda Mariya Al-qibxiyya ta haifa, kuma yana Xan wata sha takwas, sai Manzon Allah SAW ya bada labarin cewa Allah SWT ya tanadar masa waxanda zasu shayar da shi har su cika shayar da shi a cikin Aljanna

Manufofin Fassarorin

12 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog