عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما "أَنَّ رسُول الله -صلَّى الله عليه وسلَّم- كَانَ يَخرُجُ مِنْ طَرِيقِ الشَّجَرَةِ، وَيَدْخُلُ مِنْ طَرِيقِ الْمُعَرَّس، وَإِذَا دَخَلَ مَكَّةَ دَخَلَ مِنَ الثَنِيَّةِ العُلْيَا، وَيَخْرُجُ مِنَ الثَنِيَّةِ السُّفْلَى". المزيد
Daga Abdullah bn Omar - Allah ya yarda da shi - "Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana fita daga hanyar itaciya yana shiga ta hanyar gadoji, kuma idan ya shiga Makka, sai ya shiga ta kofar Makka".