1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Za a sami wani khalifa daga cikin magadanku a karshen zamani, yana rokon kudi ba ya kirgawa

عن أبي سعيد الخدري رضي الله عنه مرفوعاً: «يكون خليفة من خلفائكم في آخر الزمان يحثُو المالَ ولا يَعُدُّهُ».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Sa`id al-Khudri - yardar Allah ta tabbata a gare shi - tare da isnadi: “Za a sami wani khalifa daga cikin magadanku a karshen zamani, yana rokon kudi ba ya kirgawa.”

Ingantacce ne Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Annabi mai tsira da amincin Allah ya gaya mana cewa a karshen zamani halifan musulmai yana kashe kudi ba tare da adadi ba kuma babu wani lissafi na yawan kudi da ganima tare da karimcin kansa.

Manufofin Fassarorin

13 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog