1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FALALOLI DA LADUBBA

Sabuntawa Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin hawansa, kuma ko ina ya sanya fuskarsa, yana nuni da kansa, kuma haka ma Dan Umar yake yi

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما «أن رسول الله صلى الله عليه وسلم كان يُسَبِّحُ على ظَهرِ رَاحِلَتِه حَيثُ كان وَجهُهُ، يُومِئُ بِرَأسِهِ، وكَان ابنُ عُمرَ يَفعَلُهُ». وفي رواية: «كان يُوتِرُ على بَعِيرِه». ولمسلم: «غَيرَ أنَّه لا يُصَلِّي عَليهَا المَكتُوبَة». وللبخاري: «إلا الفَرَائِض».

Daga Abudullahi Dan Umar "Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin hawansa, kuma ko ina ya sanya fuskarsa, yana nuni da kansa, kuma haka ma Dan Umar yake yi" a wata Riwar kuma "Ya kasance yana yin wutiri a kan rakuminsa a kuma Hadisin Muslim: "Sai dai cewa shi baya sallar Farilla a kanta a kanta" a riwayar bukari kuma" "Sai Sallar Farillai"

Ingantacce ne Buhari ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Annabi ya kasance yana Sallar Nafila kawai ne akan abin hawansa kuma duk inda ya dosa da shi, kuma koda bata fuskantar Alkibla, kuma yana nuni da kansa idan yazo yin ruku'u da Sujada kuma baya dorawa kansa sai ya Sauko kasa don yayi sujada ko Ruku'u ko Sujada ko kuma ya kalli Alkibla, kuma babu banbanci da ya kasance Nafila ce kawai ko kuma Nafila ta dole ko kuma salloli Ma'abota Sababi, kuma haka ya kasance yana yin Wuturi akan Rakuminsa

Manufofin Fassarorin

16 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese