1. Gida
  2. kashe kashe
  3. SIRA DA TARIHI

Sabuntawa Lallai" Annabi -tsira da aminci- ya kasance a wata tafiya, sai ya ya yi sallar Issha'i, ya karanta Wattini a daya daga cikin raka'oi biyun sallar, ban taba jin wani mai adadin sauti, ko dadin karatu kamar shi ba"

عن الْبَرَاء بْن عَازِبٍ رضي الله عنهما «أن النبي صلى الله عليه وسلم كان في سفر، فصلى العشاء الآخِرَةَ، فقرأ في إحدى الركعتين بِالتِّينِ وَالزَّيْتُون فما سمعت أحدًا أحسن صوتًا أو قراءة منه».

Daga Bara'u Dan Azib -Allah ya yarda da su-Annabi -tsira da aminci- ya kasance a wata tafiya, sai ya yi sallar Issha'i, ya karanta Wattini a daya daga cikin raka'oi biyun sallar, ban taba jin wani mai adadin sauti , ko dadin karatu kamar shi ba"

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Annabi -tsira da aminci- ya karanta Suratuttini a raka'ar farko ta sallar Issha'i; saboda halin tafiya, ita tafiya ana saukaka salla lura da wahalar tafiya, duk da kasancewar Annabi -tsra da aminci Matafiyi, bai bar abin da zai samar da nutsuwa da halarto da zuciya wajen jinsa ba, watau kyautata sauti lokacin karatun salla.

Manufofin Fassarorin

18 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese
SW Kiswahili Swahili