1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Ya Manzon Allah , Lallai ni nakasan ce nayi Bakance a Jahiliyya cewa Zanyi E'itikafin Dare daya - Kuma a cikin wata Riwaya Kwana daya - a Masallacin Ka'aba? Sai ya ce : to kacika Bakancenka

عن عمر بن الخطاب رضي الله عنه قال: قلت: يا رسول الله، إني كنت نَذَرْتُ في الجَاهلية أن أعتكف ليلة -وفي رواية: يومًا- في المسجد الحرام ؟ قال: «فَأَوْفِ بِنَذْرِكَ».

Daga Umar Dan Khattab - Allah ya yarda da su -Ya ce Na ce: Na ce: "a Manzon Allah , Lallai ni nakasan ce nayi Bakance a Jahiliyya cewa Zanyi E'itikafin Dare daya - Kuma a cikin wata Riwaya Kwana daya - a Masallacin Ka'aba? Sai ya ce : to kacika Bakancenka"

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Umar Dan Khattab -Allah ya yarda da shi -yayi Bakancen yin E'itikafi a Masallacin Ka'aba, Sai ya tambayi Annabi kan Hukuncin Bakancensa. wanda yayi a Kahiliyya sai Annabi ya Umarce shi da ya cika Bakancensa.Taisirul Allam (Shafi353) Tanbihu Al'afham (Mujalladi3/480)

Manufofin Fassarorin

17 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese