1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- sai ya tsaya a tsakkiyarta

عن سَمُرَةَ بْنِ جُنْدُبٍ رضي الله عنه قال: «صَلَّيْت وراء النبي صلى الله عليه وسلم على امرأة ماتت في نِفَاسِهَا فقام في وَسْطِهَا».

Daga Samurata Dan Jundub Allah ya yarda da shi yace: "Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- sai ya tsaya a tsakkiyarta".

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Sallatar mamaci hakki ne na wajibi ga ko wane mamaci cikin musulmi: namiji ko mace, karami ko babba, shi ne Samurata ke bamu labari cewa yayi salla a bayan Annabi lokacin da yake salla ga wata mata ta rasu a sanadiyar jinin haihuwa, sai Annabi tsira da aminci ya tsaya a saitin tsakkiyarta.

Manufofin Fassarorin

16 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese