1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Cewa Annabi -Tsira da Amincin allah su tabbata a gareshi - ya sayi abinci daga Bayahude kuma ya jinginar masa da Silkensa na Karfe

عن عائشة بنت أبي بكر رضي الله عنهما أن رسول الله -صلى الله عليه وسلم اشترى من يهودي طعاما، ورهنه دِرْعًا من حديد.

Daga Nana Aisha Yar Abubakar - Allah ya yarda da ita Cewa Annabi -Tsira da Amincin allah su tabbata a gareshi - ya sayi abinci daga Bayahude kuma ya jinginar masa da Silkensa na Karfe

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Annabi -tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya sayi Abinci wani abu da daga Accha, amma abunda ya bayar jingina shi ne abunda ya fi bukatarsa wajen Jahadin Daukaka kalmar Allah, kuma wannan shi ne silkensa da ya ke sawa a yaki, don kariya -Bayan kariyar Allah- daga makamin abokan gaba da kaidin su.

Manufofin Fassarorin

16 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese