1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FALALOLI DA LADUBBA

Sabuntawa Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba

عن أنس بن سيرين، قال: كنت مع أنس بن مالك رضي الله عنه عند نفر من المجوس؛ فجيء بفَالُوذَجٍ على إناء من فضة، فلم يأكله، فقيل له: حوله، فحوله على إناء من خَلَنْجٍ وجيء به فأكله.

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Anas Bn Sirin ya ce: "Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba"

Sanadi nsa Hasan ne Al-Baihaki ne Ya Rawaito shi

Bayani

Ansa Bn Malik ya kasance -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa sai aka zo da wani Nau'in Alewa ana kiransa da Al-falouj a daro na Azurfa sai ya ki shanta, sai suka canza masa a daron ita ce sai ya ci

Manufofin Fassarorin

13 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog