1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa

عن جابر بن عبد الله رضي الله عنهما قال: كان النبي صلى الله عليه وسلم إذا توضأ أدار الماء على مِرْفَقَيْهِ.

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Jabir Allah ya yarda da shi ya ce: Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa

Ingantacce ne Al-Baihaki ne Ya Rawaito shi - Al-Dar Al-Kutni Ya Rawaito shi

Bayani

Hadisin yana bayanin cewa yana daga cikin Farillan Alwala wanke Hannaye zuwa tsintsiyar Hannu, da kuma qarfafawa kan game guiwar hannu yana cikinsu a wajen wanke hannaye

Manufofin Fassarorin

17 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese