FALALAR UMARNI DA KYAKKYAWAN AIKI DA HANI DAGA MUMMUNA

3lis din Hadisai

lis din Hadisai 3

Yana daga mafi girman jihadi kalmar adalci a a gaban azzalumin sarki
Kwatankwacin tsayayye ga iyakokin Allah da mai afkawa cikinsu, kamar kwatankwacin wasu mutanene da suka yi kuri'a a jirgin ruwa, sai wasu suka samu samansa, wasunsu kuma kasansa