عَنْ أَبِي سَعِيدٍ الخُدْرِيِّ رضي الله عنه أَنَّ النَّبِيَّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ:
«إِنَّ مِنْ أَعْظَمِ الجِهَادِ كَلِمَةَ عَدْلٍ عِنْدَ سُلْطَانٍ جَائِرٍ».

Daga Abu sa'id AlKhudri - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce:
"Yana daga mafi girman jihadi kalmar adalci a a gaban azzalumin sarki".

Hasan ne da wani Sanadin Abu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi Sunan Tirmizi - 2174

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa daga mafi girma da anfanin nau'ikan jihadi a tafarkin Allah - Madaukakin sarki - shi ne kalma ta adalci da gaskiya a wurin azzalumin sarki (shugaba); domin cewa shi aiki ne da alama ce ta horo da aikin alheri da hani daga mummuna, daidai ne ya kasance da fada ne ko rubutu ko aikatawa ko wanin hakan wanda maslaha zata tabbata da shi kuma barna ta tunkude barna.

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  1. Horo da aikin alheri da hani daga mummuna yana cikin jihadi.
  2. Yi wa shugaba nasiha yana daga mafi girman jihadi, sai dai yana wajaba ya zama da ilimi da hikima da kuma tabbatarwa.
  3. AlKhaɗɗabi ya ce: Kaɗai hakan ya zama mafificin jihadi; domin wanda ya yaki makiyi ya kasance mai kaikawo tsakanin kwaɗayi da tsoro bai sani ba shin zai yi rinjaye ne ko za'a rinjaye shi, shi kuma mai yi wa shugaba nasiha abin rinjaya ne a hannunsa idan ya faɗi gaskiya kuma ya umarce shi da aikin alheri to hakika ya bijiro da salwantar da rayuwar sa, kuma ya kai kansa ga halaka, sai hakan ya zama mafificin nau’ukan jihadi saboda rinjayar da tsoro, an ce: Kaɗai hakan ya zama mafificin jihadi ne; domin shugaba da ya karbi maganarsa da anfanin ya game adadi mai yawa na mutane sai maslaha ta tabbata.

Manufofin Fassarorin

52 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese
ML മലയാളം Malayalam
TE తెలుగు Telgonci
SW Kiswahili Swahili
TA தமிழ் Yaran Tamili
MY မြန်မာ Yaran Barma
TH ไทย Yaran Tailand
DE Deutsch Jamusanci
PS پښتو bushtu
AS অসমীয়া Asami
SQ Shqip Albaniyanci
SV Svenska السويدية
AM አማርኛ الأمهرية
NL Nederlands الهولندية
GU ગુજરાતી الغوجاراتية
KY Кыргызча Kirgisisch
NE नेपाली النيبالية
LT Lietuvių الليتوانية
PRS دری الدرية
SR Српски الصربية
TG тоҷикӣ الطاجيكية
RW Kinyarwanda Kinyarwanda
RO Română الرومانية
HU Magyar المجرية
CS Čeština التشيكية
MOS Moore الموري
MG Malagasy Malagasy
OM Oromoo Oromo
KN ಕನ್ನಡ Kanadische Übersetzung
WO Wolof الولوف
AZ Azərbaycan Aserbaidschanisch
UK Українська الأوكرانية
KA ქართული الجورجية
MK Македонски المقدونية
KM ភាសាខ្មែរ الخميرية
PA ਪੰਜਾਬੀ البنجابية
MR मराठी الماراثية