1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Lallai cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, Shin Annabi Adam Annabi? ya ce: Ey, ya ce tsawon lokaci nawa ne tsakaninsa da Annabi Nuhu? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: lokaci nawa ne tsakanin annabi Nuhu da Ibrahim? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: ya manzon Allah , Nawa ne yawan Manzanni? ya ce: "Xari uku ne da sha biyar"

عن أبي أُمامة الباهلي رضي الله عنه : أنَّ رجلا قال: يا رسول الله، أَنَبِيًّا كان آدم؟ قال: «نعم» . قال: كم بيْنه وبيْن نوح؟ قال: «عشرة قُرُون» . قال: كم بيْن نوح وإبراهيم؟ قال: «عشرة قُرُون» . قال: يا رسول الله، كم كانت الرُّسُل؟ قال: «ثلاثمائة وخمسة عشر».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Umama Al-bahili -Allah ya yarda da shi- Lallai cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, Shin Annabi Adam Annabi? ya ce: Ey, ya ce tsawon lokaci nawa ne tsakaninsa da Annabi Nuhu? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: lokaci nawa ne tsakanin annabi Nuhu da Ibrahim? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: ya manzon Allah, Nawa ne yawan Manzanni? ya c e: "Xari uku ne da sha biyar"

Ingantacce ne Al-Hakim Ya Rawaito shi - Al-Tabrani Ya Rawaito shi

Bayani

Manufofin Fassarorin

11 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
KU Kurdî Kurdawa