1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa An kirawo shi ne da Alkidr saboda ya zauna akan wata Qasa Busashiya fara, sai kawai ta riqa motsi a bayansa ta koma koriya

عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «إنَّما سُمِّيَ الخَضِرُ أنَّه جلس على فَرْوَة بيضاء، فإذا هي تهتزُّ مِنْ خَلْفِه خَضْراء».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi daga Annabi SAW ya ce: "An kirawo shi ne da Alkidr saboda ya zauna akan wata Qasa Busashiya fara, sai kawai ta riqa motsi a bayansa ta koma koriya"

Ingantacce ne Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Annabi yana bada labarin cewa An kirawo shi ne da Alkidr saboda ya zauna akan wata Qasa Busashiya fara, sai kawai ta riqa motsi a bayansa ta koma koriya, saboda abunda ya futo a cikinta na ciyayi da koren ganye, Maganarsa a zo cikin Qur'ani a cikin Qissar Annabi Musa a Suratu Alkahf, kuma Malamai sunyi savani kan cewa wai shi Annabi ne ko kuma Waliyyi ne bawan Allah, zance mafi inganci Annabi ne

Manufofin Fassarorin

10 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ID Indonesia Indonisiyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
KU Kurdî Kurdawa