1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi

عن عبد الرحمن بن أبي عميرة وكان من أصحاب رسول الله صلى الله عليه وسلم عن النبي صلى الله عليه وسلم أنه قال لمعاوية: «اللهم اجعله هاديًا مَهْديًّا واهدِ به».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abdulrahman Bin Abi Umairah kuma ya kasance daga cikin sahabban Manzon Allah SAW daga Annabi SAW cewa shi ya ce da Mu'awiya: "Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi"

Ingantacce ne Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Bayani

Manzon Allah SAW yayi Addu'a ga Mu'awiya Bn Abu Sufyan cewa Allah ya sanya shi Mai nuni zuwa Alkairi kuma ya sanya shi shiryayye akankin kansa, kuma Mutane su shiryu da shi

Manufofin Fassarorin

14 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa