1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu

عن عائشة قالت: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «ما خُيِّر عَمَّار بين أمرين إلَّا اختار أرشدَهما».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Nana Aisha ta ce:"B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu"

Ingantacce ne Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Bayani

Cikin Wannan Hadisin akwai bayanin Falalar Sahabi Maigirma Wato Ammar Bn Yasir -Allah ya yarda da su- Kuma cewa shi ba'a tava bashi wani zavi a tsakanin wasu Al-amura biyu ba sai ya zavi wanda yafi dacewa kuma Mafi daidai kuma mafi kusa da Gaskiya

Manufofin Fassarorin

8 Yare
EN English Turanci
ES Español Sifaniyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci