1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Idan Allah ya so karvar ran wani Bawansa a wata Qasa sai ya sanya wata buqata a can

عن أبي عزة الهذلي رضي الله عنه قال قال رسول الله صلى الله وسلم: «إذا أراد اللهُ قَبْضَ عبد بأرض جعلَ له بها حاجة».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An karvo daga Abi Izza Al-huzali -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Idan Allah ya so karvar ran wani Bawansa a wata Qasa sai ya sanya wata buqata a can"

Ingantacce ne Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Al-Tayalisi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Bayani

Idan Allah yayi nufin Mutuwar Bawa daga cikin Bayinsa a Wata Qasa ta Musamman baya cikin ta, sai Allah ya sanya masa Buqata a wannan Qasar, kuma idan ya tafi buqatar tasa a wannan Qasa sai Allah ya karvi ransa, da kuma abunda Allah ya Qaddara kuma ya rubuta Masa babu makawa sai ya faru gare shi kamar yadda ya Qaddara shi, kuma wannan yana daga cikin Imani da Hukuncin Allah da Qaddara

Manufofin Fassarorin

14 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog