1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa "Kwanan dakon Rana da yini yafi Al-khairi daga Azumin wata da kuma tsayuwar Sallarsa, kuma idan Mutum ya Mutu (yanayi) za'a rika rubuta masa lada kamar yana yi, kuma ana bashi Arzikinsa, kuma za'a tsareshi ga barin fitina"

عن سلمان الفارسي رضي الله عنه مرفوعاً: «رباط يوم وليلة خير من صيام شهر وقيامه، وإن مات جرى عليه عمله الذي كان يعمل، وأُجْرِيَ عليه رزقه، وأَمِنَ الفَتَّانَ».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Salman Al-farisi -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah: "Kwanan dakon Rana da yini yafi Al-khairi daga Azumin wata da kuma tsayuwar Sallarsa, kuma idan Mutum ya Mutu (yanayi) za'a rika rubuta masa lada kamar yana yi, kuma ana bashi Arzikinsa, kuma za'a tsareshi ga barin fitina"

Ingantacce ne Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Gadin Wuni da dare saboda Allah don kare Musulmai, yafi Al-khairi kan azumin wata, da tsayuwar darensa, kuma idan Mai Jahadi ya Mutu aikin ladansa yana wanzuwa yana ci gaba baya yankwa, kuma za’a rika bashi Arzikin Al-janna, saboda yana raye a wajen Ubangijinsa a Al-janna, kuma yana samun Karama ta yadda Mala’iku biyu basa su masa ba don tamabaya (a Kabari) kuma wancananka saboda ya Mutu ne yana mai dakon kare Addinin Allah Madaukakin Sarki, tare da sanin cewa Mai zaman dako a tafarkin Allah; saboda shi ya lazamci wuraren Iyakoki don kariyar ga Musulmai daga Kafirai

Manufofin Fassarorin

15 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa