1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shi

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «مَا يَجِدُ الشَّهيد من مَسِّ القتل إلا كما يَجِدُ أَحَدُكُمْ من مَسِّ القَرْصَةِ».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shiAn rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shi"

Hasan ne Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi

Bayani

Ma'anar hadisin: cewa idan mutum ya yi shahada saboda Allah, to me ya same shi daga masifar kisa da hadisin Al-Darami: "Daga zafin kashewa" ba ya jin ta sai dai kamar yadda dayanmu yake ji daga zafin tururuwa. Ma'anar: cewa shahidi baya shan wahala ta mutuwa da buguwarsa, kamar yadda yake ga sauran mutane, amma dai abinda ya sameshi kuma yake shan wahala idan ya mutu shine abinda muke samu daga cizon tururuwa a cikin zafin da take haifarwa cikin saurin bacewarta, don haka baya jin sa, kuma wannan yana daga falalar Allah Madaukaki. A kan shahidi, don lokacin da ya ba da ransa saboda Allah Madaukaki, Allah ya sauƙaƙa kashe shi.

Manufofin Fassarorin

18 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese
SW Kiswahili Swahili