1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FALALOLI DA LADUBBA

Sabuntawa Al-janna da Wuta sunkai Qara, sai wuta ta ce: ni ta Masu jabberanci ce da Masu girman kai, ita kuma Al-janna Sai ta ce: ni ta Raunanan Mutane da Miskinan su ce

عن أبي سعيد الخدري رضي الله عنه مرفوعاً: «احْتَجَّتِ الجنَّة والنَّار، فقالتِ النَّار: فيَّ الجبَّارون والمُتَكَبِّرُون. وقالتِ الجنَّة: فيَّ ضُعَفَاء الناسِ ومساكِينُهُم، فقضى الله بَيْنَهُمَا: إِنك الجنَّة رحْمَتي أَرحم بك من أشاء، وإِنك النَّار عذابي أُعذب بك من أشاء، ولِكِلَيْكُمَا عليَّ مِلْؤُهَا».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Sa'id -Allah ya yarda da shi zuwa ga manzon Allah: "Al-janna da Wuta sunkai Qara, sai wuta ta ce: ni ta Masu jabberanci ce da Masu girman kai, ita kuma Al-janna Sai ta ce: ni ta Raunanan Mutane da Miskinan su ce"

Ingantacce ne Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Manufofin Fassarorin

18 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
TA தமிழ் Yaran Tamili