1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Meye banbancin wadannan?zuciyarsu na yin taushi in suka ji ayoyi bayyanannu,su kuma rikice in suka ji ayoyi masu rikitarwa".

عن ابن عباس رضي الله عنهما أنه رأى رجلا انْتَفَضَ لما سمع حديثا عن النبي صلى الله عليه وسلم في الصفات -استنكارا لذلك– فقال: "ما فَرَقُ هؤلاء؟ يجدون رِقَّةً عند مُحْكَمِهِ، ويَهْلِكُونَ عند مُتَشَابِهِهِ" .

Daga Dan Abbas -Allah ya yarda dasu-ya ga wani mutum ya firgita yayin da yaji wani hadisi game da Annabi -tsira da aminci su tabbata a gare shi- game da sifofin Allah-don nuna rashin yardarsa da haka- sai yace: Meye banbancin wadannan?zuciyarsu na yin taushi in suka ji ayoyi bayyanannu,su kuma rikice in suka ji ayoyi masu rikitarwa".

Ingantacce ne Ibnu Abi Asim ya rawaito shi - Abdurrazak Ya Rawaito shi

Bayani

Ibn Abbas -Allah ya yarda dasu- ya tsani duk mai tsorata a dalilin ya ji hadisai da suke magana akan siffofinAllah har ma su razana don kin abin,ba sa imani da abin da ya zo daga manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- wanda suka san ma'anarsa daga Alkur'ani wanda shi ne gaskiya, mumini ba ya kokwanto a cikinsa, wasa kuma sai suke daukarsa ba a ma'anarsa da Allah yake nufi ba sai su halaka a dalilinhaka

Manufofin Fassarorin

19 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese
SW Kiswahili Swahili