1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FALALOLI DA LADUBBA

Sabuntawa Yardar Allah tana cikin gamsuwa ta iyaye, da fushin Allah a cikin fushin iyaye

عن عبد الله بن عمرو رضي الله عنهما عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «رضا الله في رضا الوالدين، وسَخَطُ الله في سَخَطِ الوالدين».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

A kan Abdullah bin Amr - Allah ya yarda da su duka - a kan annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Yardar Allah tana cikin gamsuwa ta iyaye, da fushin Allah a cikin fushin iyaye."

Hasan ne ta wani Sanadin Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Bayani

A cikin wannan hadisin, Allah madaukaki ya sanya yardarsa daga yardar iyaye, da kuma fushinsa daga fushinsu, don haka duk wanda ya gamsar da su ya faranta wa Allah Madaukaki rai, kuma duk wanda ya bata musu rai ya fusata Allah Madaukakin Sarki.

Manufofin Fassarorin

15 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa