1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FALALOLI DA LADUBBA

Sabuntawa Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake takama a Tafiyarsa, zai gamu da Allah yana fushi da shi

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «مَنْ تَعَاظَمَ في نَفْسِهِ، واخْتَال في مِشْيَتِهِ، لَقيَ اللهَ وهُوَ عليهِ غَضْبَانُ».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake takama a Tafiyarsa, zai gamu da Allah yana fushi da shi"

Ingantacce ne Al-Hakim Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Bayani

Hadisin yana nuna Zargin girman kai da kuma daga kai, kuma wannan daga kan a tafiya ne ya Takama a cikinta, a cikin Tufafinsa da kuma Maganganun su, kuma a cikin kowane Al-amarinsa, kuma duk wanda ya Kasance wannan ne halinsa don girman kan yana kudurcewa a cikin ransa cewa shi Babba ne to ya cancanci a girmama shi sama da yadda wani ya cancanta to cewa shi Allah zai jefa shi cikin Wuta a ranar Al-kiyama kuma yana fushi da shi

Manufofin Fassarorin

16 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa