1. Gida
  2. kashe kashe
  3. SIRA DA TARIHI

Sabuntawa "wani lokaci Kuyanga daga cikin Kuyangin Madina tana kama Hannun Annabi tayi ta Jansa duk inda ta so"

عن أنس رضي الله عنه قال: إنْ كانَتْ الأَمَةُ من إمَاءِ المدينةِ لتَأخُذُ بيدِ النبيِّ صلى الله عليه وسلم فَتَنْطَلِقُ بِهِ حيثُ شَاءتْ.

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An Rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi ya ce: "wani lokaci Kuyanga daga cikin Kuyangin Madina tana kama Hannun Annabi tayi ta Jansa duk inda ta so"

Ingantacce ne Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Manufofin Fassarorin

15 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa