1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce game da 'Diyar Hamza: "Bata halatta a gare ni ba, domin shayarwa ta haramta abin da nasaba take haramtawa, kuma ita Diyar Dan uwana na shayarwa ne

قال رسول الله صلى الله عليه وسلم في بنت حمزة: «لَا تَحِلُّ لِي يَحْرُمُ من الرَّضَاعِ مَا يَحْرُمُ من النَّسَبِ وهي ابنة أَخِي من الرَّضاعة».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce game da 'Diyar Hamza: "Bata halatta a gare ni ba, domin shayarwa ta haramta abin da nasaba take haramtawa, kuma ita Diyar Dan uwana na shayarwa ne

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Aliyu Dan Abu Dalib-Allah ya yarda da shi- daga Annabi cewa ya Auri 'Diyar Baffansa Hamza. sai ya bashi labari cewa bata halatta a gareshi ba, domin ita 'Diyar Dan uwansa ce da aka shayar da su tare, kuma cewa shi da Baffan sa dukkansu Suwaiba ta shayar da su kuma baiwa ce ta Abu Laha, sai ya zamanto Dan uwansa ta wajen Shayarwa, kuma ya zamanto Baffan 'Diyarsa, kuma ya haramta ta hanyar shayarwa, duk abunda haihuwa ta haramta.

Manufofin Fassarorin

15 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese