1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa jefar da ita domin ita ba za ta kara maka komai ba face rauni,domin cewa da ka mutu tana jikinka dab a za ka rabauta ba har abada

عن عمران بن حصين رضي الله عنه "أن النبي صلى الله عليه وسلم رأى رجلا في يده حَلْقَةٌ من صُفْرٍ، فقال: ما هذا؟ قال من الوَاهِنَةِ، فقال: انزعها فإنها لا تَزيدك إلا وَهْنًا؛ فإنك لو مُتَّ وهي عليك ما أفلحت أبدًا".

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Imrana Bn Husain Allah ya yarda da shi Kuma tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya fada ga wanda ya ga a hannunsa akwai kewaye na daga tagulla, sai y ace masa menene wannan? Sai y ace maganin raunin tsufa ne.sai y ace masa jefar da ita domin ita ba za ta kara maka komai ba face rauni,domin cewa da ka mutu tana jikinka dab a za ka rabauta ba har abada

Hasan ne Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Bayani

Imrana Bn Hussain -Allah ya yarda da su- zuwa ga Annabi yana bada Labarin wani Mataki daga cikin Matakan da Manzon SAW akan yakar Shirka da kuma tsamo mutane daga cikinta wannn Matsayi shi ne lokacin da yaga wani Mutum ya sanya wata Kawanya da akayita da Azurfa fara, sai ya tambayi mai dauke da ita dalilin sanya ta ? sai ya amsa da cewa shi ya sanya ta ne don ta kare shi daga Radadi, sai yai Umarni da gaggawar jefar da ita, sai ya bashi labarin cewa bazata anfanar da shi ba aa ma zata cutar da shi ne, kuma cewa ita zata kara Masa Cutar ne wacce ya sanya abun saboda ita, kuma mafi girma daga hakan shi ne da zai ci gaba kan hakan har mutuwarsa za'a harmta masa rabauta a cikin Duniya da Lahira kuma.

Manufofin Fassarorin

17 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese