1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Annabi ya hada tsakanin Magriba da Isha kuma kowacce daya akwai Iqama, kuma bai yi tasbihi a tsakaninsu sai a karshe daya.

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما قال: «جَمَع النبيُّ صلى الله عليه وسلم بين المغرب والعشاء بِـجَمْع، لِكُلِّ واحدة منهما إقامة، ولم يُسَبِّحْ بينهما، ولا على إثْرِ واحدةٍ مِنْهُمَا».

Daga Abdullahi Dan Umar Allah ya yarda da su ya ce: "Annabi ya hada tsakanin Magriba da Isha kuma kowacce daya akwai Iqama, kuma bai yi tasbihi a tsakaninsu sai a karshe daya"

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Yayin da rana ta fadi a ranar Arfa Annabi ya juyo izuwa Muzdalifa, sai ya sallaci Magriba da isha, Hadawa a karshen lokacin ta biyu, da Ikama ga kowacce, kuma bai sallaci Nafila; sabida tabbatar da ma'anar hadawar, kuma bai ba bayan su ma don ya sami Isashen hutu, don ya shirywa sauran ragowar aikin Hajjinsa

Manufofin Fassarorin

16 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese