1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Lallai Allah Maxaukaki Mai Kunya ne kuma mai Sututwa, yana son Kunya da Suturtawa, saboda haka idan xayanku zai yi Wanka to ya suturta

عن يعلى بن أمية رضي الله عنه أنَّ رسولَ الله صلى الله عليه وسلم رأى رجلًا يغتسل ُبالبَراز بلا إزار، فصعِد المِنْبر، فحَمِد اللهَ وأثنى عليه، ثم قال صلى الله عليه وسلم: «إنَّ اللهَ عزَّ وجلَّ حَيِيٌّ سَتِيرٌ، يحب الحياءَ والسَّتر؛ فإذا اغتسل أحدُكم فليستتر».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Ya'ala -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah SAW yaga wani Mutum yana wanka a filin Allah ba tare da Mayafi ba, sai ya hau Mumbari, ya godewa Allah kuma ya yabe shi, sannan ya ce SAW: "Lallai Allah Maxaukaki Mai Kunya ne kuma mai Sututwa, yana son Kunya da Suturtawa, saboda haka idan xayanku zai yi Wanka to ya suturta"

Ingantacce ne Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi

Bayani

Manufofin Fassarorin

14 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa