1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa "Ba don kar in matsawa al'umma ta ba da ma umarce su da yin asuwaki yayin kowace salla"

عن أبي هريرة رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «لَوْلا أنْ أَشُقِّ على أُمَّتِي لَأَمَرْتُهم بالسِّواكِ مع كلِّ وُضُوء».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "(Ba don kar in matsawa al'umma ta ba da na umarce su da yin asuwaki yayin kowace Al-wala)

Ingantacce ne Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya bayyana a cikin wannan hadisin cewa ba don abin da ya ji tsoron sakamakon kokari, wahala da kunci ga alummarsa da mabiyansa da suka yi imani da shi ba: Da ya umarce su kuma ya bukace su da su kasance masu tausayawa tare da kowane alwala, amma ya dena aikata hakan tare da rahama da jin kai a gare su, kuma bai sanya shi farilla mai wajabta ba Madadin haka, yana daga mustahabban Sunnah cewa wanda ya aikata hakan zai samu lada, kuma wanda bai yi ba za a hukunta shi.

Manufofin Fassarorin

15 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese