CINIKAYYA

13lis din Hadisai 4kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai 13

Ɗayanku ya ɗauki igiyarsa, ya zo da curin itatuwa a gadan bayansa, ya saida su, Allah Ya kame fuskarsa da su, shi ne yafi alheri gare shi daga ya roƙi mutane sun ba shi ko sun hana shi