1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Manzon Allah SAW ya kasance yana Sallah akan abun Hawansa, ko ina tayi da shi idan kuma ya so yin Farillah ya sauka sai ya fuskanci Al-qibla

عن جابر رضي الله عنه قال: «كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يُصلِّي على راحِلَته، حيث تَوَجَّهَت فإذا أراد الفَرِيضة نَزل فاسْتَقبل القِبْلة».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Jabir -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Manzon Allah SAW ya kasance yana Sallah akan abun Hawansa, ko ina tayi da shi idan kuma ya so yin Farillah ya sauka sai ya fuskanci Al-qibla"

Ingantacce ne Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Manufofin Fassarorin

16 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese