1. Gida
  2. kashe kashe
  3. SIRA DA TARIHI

Sabuntawa "Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi bai Aure kan Khadija ba har saida ta Mutu"

عن عائشة رضي الله عنها ، قالت: «لم يتزوج النبي صلى الله عليه وسلم على خديجة حتى ماتت».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi bai Aure kan Khadija ba har saida ta Mutu"

Ingantacce ne Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Annabi bai Auri wata Mata ba, ya hada ta da Nana Khadija Bnt Khuwailid- Allah ya yarda da ita- har ta Mutu, kuma wannan yana nuna Matsayin Nana Khadija a Wajen Annabi SAW kuma ita ce Matarsa ta farko

Manufofin Fassarorin

15 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa