1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa "Ya ke Aish, Wannan Jibril ne yana gaisheka" Sai na ce: Amincin Allah da rahamarsa su tabbara a gareshi, kana ganin abinda bana gani

عن عائشة رضي الله عنها قالت: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم يومًا: «يا عائش، هذا جبريل يُقرِئك السلام» فقلت: وعليه السلام ورحمة الله وبركاته، تَرى ما لا أَرى. تريد رسول الله صلى الله عليه وسلم .

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: Wata Rana Manzon Allah ya ce: "Ya ke Aish, Wannan Jibril ne yana gaisheka" Sai na ce: Amincin Allah da rahamarsa su tabbara a gareshi, kana ganin abinda bana gani.

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Manzon Allah SAW ya bawa Aisha labarin cewa Mala'ika Jibril yana gaida ta sai ta ce: Amincin Allah a gareshi da rahamarsa da Albakatansa, Lallai kai Manzon Allah SAW kana ganin abunda bana gani, tana nufin cewa Manzon Allah SAW ya ganin Mala'ika Jibril wanda kuma ita bata ganinsa

Manufofin Fassarorin

11 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
KU Kurdî Kurdawa