1. Gida
  2. kashe kashe
  3. SIRA DA TARIHI

Sabuntawa An tambayi Aisha: abunda manzon Allah yake aikatawa a cikin gidansa? sai ta ce: Kamar kowane Mutum yana cire abunda ya ke cikin tufarsa mara kyau kuma yakan tasti nonon Akuyarsa, kuma yana yiwa kansa da kansa Hidima

عن عائشة رضي الله عنها ، أنها سُئلتْ ما كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يَعْمل في بيته؟ قالت: «كان بشرًا مِن البشر يَفْلي ثوبَه، ويَحْلِب شاتَه، ويَخْدِم نفْسَه».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- cewa ita An tambayeta game da: abunda manzon Allah yake aikatawa a cikin gidansa? sai ta ce: Kamar kowane Mutum yana cire abunda ya ke cikin tufarsa mara kyau kuma yakan tasti nonon Akuyarsa, kuma yana yiwa kansa da kansa Hidima

Ingantacce ne Ahmad ne ya rawaito shi

Bayani

An tambayi Aisha: abunda manzon Allah yake aikatawa a cikin gidansa? sai ta ce: Kamar kowane Mutum yana cire abunda ya ke cikin tufarsa mara kyau kuma yakan tasti nonon Akuyarsa, kuma yana yiwa kansa da kansa Hidima, kuma ta faxi waxan nan ne ta hanyar Misali kawai

Manufofin Fassarorin

11 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ID Indonesia Indonisiyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese