1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya karanta {قل يأيها الكافرون} da {قل هو الله أحد} a raka'o'i biyu (kafin sallar) Asuba

عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رضي الله عنه:
أَنَّ رَسُولَ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَرَأَ فِي رَكْعَتَيِ الْفَجْرِ: {قُلْ يَا أَيُّهَا الْكَافِرُونَ}، وَ{قُلْ هُوَ اللهُ أَحَدٌ}.

Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -:
Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya karanta {قل يأيها الكافرون} da {قل هو الله أحد} a raka'o'i biyu (kafin sallar) Asuba.

Ingantacce ne Muslim ne ya rawaito shi Sahih Muslim - 726

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana son a raka'o'i biyu na nafilar Asuba, a raka'a ta farko ya karanta surar {قل يأيها الكافرون} [al-Kafirun]. A raka'a ta biyu kuma surar {قل هو الله أحد} [al-Ikhlas].

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  1. An so karanta waɗannan surori biyun bayan fatiha a sunnar (Raka’atal fajr) Asuba.
  2. Waɗannan surori biyun ana ce musu Suratul Ikhlas; domin a cikin Suratul kafirun akwai kuɓuta daga dukkan abinda mushrikai suke bautawa koma bayan Allah, kuma su ba masu bautar Allah ba ne domin shirkarsu tana ɓata ayyukansu, kuma Allah - tsarki ya tabbatar maSa - Shi ne Mai wanda ya cancanci ibada, kuma cewa a cikin Suratul al-Ikhlas akwai kaɗaita Allah (da bauta) da kuma tsarkake (ibada) gare shi da bayanin siffofinSa.

Manufofin Fassarorin

48 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese
ML മലയാളം Malayalam
TE తెలుగు Telgonci
SW Kiswahili Swahili
TA தமிழ் Yaran Tamili
MY မြန်မာ Yaran Barma
TH ไทย Yaran Tailand
DE Deutsch Jamusanci
PS پښتو bushtu
AS অসমীয়া Asami
SQ Shqip Albaniyanci
SV Svenska السويدية
AM አማርኛ الأمهرية
NL Nederlands الهولندية
GU ગુજરાતી الغوجاراتية
NE नेपाली النيبالية
PRS دری الدرية
SR Српски الصربية
TG тоҷикӣ الطاجيكية
RW Kinyarwanda Kinyarwanda
RO Română الرومانية
HU Magyar المجرية
MOS Moore الموري
MG Malagasy Malagasy
OM Oromoo Oromo
KN ಕನ್ನಡ Kanadische Übersetzung
WO Wolof الولوف
UK Українська الأوكرانية
KA ქართული الجورجية
MK Македонски المقدونية
KM ភាសាខ្មែរ الخميرية
PA ਪੰਜਾਬੀ البنجابية
MR मराठी الماراثية