1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Daga Dan Abbass cikin fadin Allah inda yake cewa: kuma suka ce kada ku kuskura ku bar Allolinku kuma kada ku bar Waddan da Suwa'an da kuma Yagusa da ya'uka da kuma Nasra, sai ya ce wadan nan sunayen na wasu Mutanen kikrki ne daga cikin Mutanen Annabi Nuh, yayai da suka Mutu sai shaidan yayi musu wahayi ga Mutanensu kan su kafa a wurarensu da suke zama gumaka, kuma su sa musu sunansu sai kuwa suka yi, kuma ba'a bauta musu ba sai bayan wadan nan sun Mutu kuma an manta da Ilimin sai aka rika bauta musu"

عن ابن عباس رضي الله عنهما في قول الله تعالى : (وَقَالُوا لا تَذَرُنَّ آلِهَتَكُمْ وَلا تَذَرُنَّ وَدًّا وَلا سُوَاعًا وَلا يَغُوثَ وَيَعُوقَ وَنَسْرًا) قال: "هذه أسماء رجال صالحين من قوم نوح، فلما هَلَكوا أَوحى الشَّيطان إلى قَومِهِم أنِ انْصِبُوا إلى مَجَالِسِهِم الَّتي كانوا يَجْلِسون فيها أنصَابًا، وسَمُّوها بأسمَائِهِم، فَفَعَلُوا، ولم تُعْبَد، حتَّى إِذَا هَلَك أُولئك ونُسِيَ العلم عُبِدت".

Daga Dan Abbass cikin fadin Allah inda yake cewa: kuma suka ce kada ku kuskura ku bar Allolinku kuma kada ku bar Waddan da Suwa'an da kuma Yagusa da ya'uka da kuma Nasra, sai ya ce wadan nan sunayen na wasu Mutanen kikrki ne daga cikin Mutanen Annabi Nuh, yayai da suka Mutu sai shaidan yayi musu wahayi ga Mutanensu kan su kafa a wurarensu da suke zama gumaka, kuma su sa musu sunansu sai kuwa suka yi, kuma ba'a bauta musu ba sai bayan wadan nan sun Mutu kuma an manta da Ilimin sai aka rika bauta musu"

Ingantacce ne Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Dan Abbas yana Fassara wannan Aya mai girma cewa wadan nanGumakan wadanda aka ambata a Alkurani cewa Mutanen Annabi Nuhu ne sunyi ta yiwa junansu wasiyya da ayi ta bauta musu bayan Annabinsu ya hanasu ga barin yin Shirka da Allah, kuma cewa ita a Asali sunaye ne na Mutanen kirki daga cikinsu, wanda suka wuce gona da Iri da yadda Shaidan ya kawata Musu har suka kafa gumakansu, sai kuma al'amarin wadan Hotunan ya koma Gumaka da ake bauta musu koma bayan Allah.

Manufofin Fassarorin

28 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese
ML മലയാളം Malayalam
TE తెలుగు Telgonci
SW Kiswahili Swahili
TA தமிழ் Yaran Tamili
MY မြန်မာ Yaran Barma
DE Deutsch Jamusanci
JA 日本語 Japananci
PS پښتو bushtu
AS অসমীয়া Asami
SQ Shqip Albaniyanci