1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa In ya zauna tsakanin kafafunta da hannayenta kuma ya tara da ita to wanka ya wajaba.

عن أبي هريرة رضي الله عنه أَنَّ النَّبِيَّ - صلى الله عليه وسلم - قَالَ: ((إِذَا جَلَسَ بين شُعَبِهَا الأَربع، ثم جَهَدَهَا، فَقَد وَجَبَ الغُسْلُ)) . وفي لفظ ((وإن لم يُنْزِل)).

Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: (Idan ya zauna tsakanini cinyoyinta da kafafuwanta kuma ya tara da ita to wanka ya wajaba).((A wani lafazin ko bai zubar da mani ba)

Ingantacce ne Muslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Idan Mutum ya zauna takanin hannuwan mace da kafafuwanta, ya kuma shigar da gabansa cikin gabanta, to wankan janaba ya zama tials koda mani bai fita ba; Saboda shigar da zakari kadai cikin farji na daga abubuwanda ke tilasta yin wankan janaba.

Manufofin Fassarorin

16 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese