1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka

عن عَبْدِ اللهِ بْنِ عُمَرَ رضي الله عنهما قَالَ: سَمِعْتُ رَسُولَ اللهِ صلى الله عليه وسلم يَقُولُ:
«‌مَنْ ‌جَاءَ ‌مِنْكُمُ ‌الْجُمُعَةَ فَلْيَغْتَسِلْ».

Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - yana cewa:
"Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka".

Ingantacce ne Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi Sahih Al-Bukhari - 894

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana ƙarfafa cewa wanda ya yi nufin zuwa sallar Juma'a to an so gareshi ya yi wanka, kamar irin wankansa na janaba.

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  1. Ƙarfafa wankan Juma'a, kuma cewa shi sunna ne ga mumini ranar Juma'a kuma ya kasance a lokacin tafiya zuwa sallah ya fi.
  2. Kwaɗaitarwa akan tsafta da kyakkyawan ƙanshi yana daga ɗabi'un musulmi da ladubbansa, kuma umarnin yana ƙarfafa a lokacin haɗuwa da mutane da zama da su, musammama dai a Juma'o'i da jam'i.
  3. Magana a cikin hadisin ga wanda Juma'a ta wajaba akansa ne; domin cewa shi ne zai zo Juma’ar.
  4. An so ga wanda zai ke Juma'a ya zama mai tsafta, sai ya yi wanka don wari daga jikinsa ya gushe kuma ya shafa turare, idan ya yi alwala kawai to hakan ya isar masa.

Manufofin Fassarorin

50 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese
ML മലയാളം Malayalam
TE తెలుగు Telgonci
SW Kiswahili Swahili
TA தமிழ் Yaran Tamili
MY မြန်မာ Yaran Barma
TH ไทย Yaran Tailand
DE Deutsch Jamusanci
PS پښتو bushtu
AS অসমীয়া Asami
SQ Shqip Albaniyanci
SV Svenska السويدية
AM አማርኛ الأمهرية
NL Nederlands الهولندية
GU ગુજરાતી الغوجاراتية
KY Кыргызча Kirgisisch
NE नेपाली النيبالية
LT Lietuvių الليتوانية
PRS دری الدرية
SR Српски الصربية
TG тоҷикӣ الطاجيكية
RW Kinyarwanda Kinyarwanda
RO Română الرومانية
HU Magyar المجرية
MOS Moore الموري
MG Malagasy Malagasy
OM Oromoo Oromo
KN ಕನ್ನಡ Kanadische Übersetzung
WO Wolof الولوف
UK Українська الأوكرانية
KA ქართული الجورجية
MK Македонски المقدونية
KM ភាសាខ្មែរ الخميرية
PA ਪੰਜਾਬੀ البنجابية
MR मराठी الماراثية