1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FALALOLI DA LADUBBA

Sabuntawa Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambaton Allah

عن معاذ بن جبل رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «مَا عَمِلَ ابْنُ آدَمَ عَمَلًا أَنْجَى لَهُ مِنْ عَذَابِ اللَّهِ مِنْ ذِكْرِ اللَّهِ».

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Mu'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: Maon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambaton Allah"

Ingantacce ne ta wani bangaren Ibnu Abi Hatim ya rawaito shi - Al-Tabrani Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi

Bayani

Hakika Allah Madaukakin Sarki ya tanadarwa bayinsa Muminai Dalilan da zasu samu Al-janna da su kuma su kare kansu ga barin Wuta, daga cikin wadan nan Dalilai abunda ya fada Mai tsarki da Daukaka, Saboda Hadsin yayi nuni kan Falalar Zikiri, kuma cewa shi ne mafi girman Dalilan tsira daga abun tsoron Duniya da Lahira, kuma shi ne Dalilin tsira daga Wuta, kuma wannan Falalar ana daukanta cikin mafi girman Falalolin Zikiri

Manufofin Fassarorin

17 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa