1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Na rantse da Allah ina mai karya shi ne mafi soyuwa a gareni da na rantse da waninsa

عن عبد الله بن مسعود رضي الله عنه قال: "لأن أحلف بالله كاذبًا أحب إليَّ من أن أحلف بغيره صادقًا".

Daga Abdullahi Dan Mas'ud -Allah yarda da shi ya ce: "a rantse da Allah ina mai karya shi ne mafi soyuwa a gareni da na rantse da waninsa

Ingantacce ne Ibnu Abi Hatim ya rawaito shi - Abdurrazak Ya Rawaito shi

Bayani

Dan Mas'ud yana cewa Rantsuwa ta da Allah alhalin ina Mai karya cikin hakan asama hakan zai faru to hakan yafi mun soyuwa a gareni da in rantse da wanin Allah akan wani Abu kuma ina da gaskiya a kansa, kuma cewa ya rinjayar da rantsuwa da Allah yana mai karya kan rantsuwa da waninsa yana mai gaskiya; Domin Rantsuwa da Allah cikin hakan akwai a cikinsa wani yanayin aikin lada na kadaita Allah, kuma da laifin Karya a cikinsa, kuma Rantsuwa da waninsa yana mai gaskiya a cikinsa akwai ladan gaskiya kuma da laifin Shirka, kuma ladan kadaita Allah yafi girma kan ladan gaskiy, kuma laifin karya yafi sauki akan laifin shirka

Manufofin Fassarorin

18 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
UG ئۇيغۇرچە Uighur
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
FR Français Fassara Yaren Faransanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese
SW Kiswahili Swahili