1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FALALOLI DA LADUBBA

Sabuntawa Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - game da gani na fuj'a sai ya umarceni in juyar da ido na

عَنْ جَرِيرِ بْنِ عَبْدِ اللهِ رَضيَ اللهُ عنه قَالَ:
سَأَلْتُ رَسُولَ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ عَنْ نَظَرِ الْفُجَاءَةِ فَأَمَرَنِي أَنْ أَصْرِفَ بَصَرِي.

Daga Jariri ɗan Abadullahi - Allah Ya yarda da shi - ya ce:
Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - game da gani na fuj'a sai ya umarceni in juyar da ido na.

Ingantacce ne Muslim ne ya rawaito shi Sahih Muslim - 2159

Bayani

Jarir ɗan Abdullahi - Allah Ya yarda da shi - ya tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - game da ganin da namiji zai yi wa mace manisanciyarsa bagtatan ba tare da nufi ba? sai tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarce shi cewa ya wajaba agare shi ya juyar da fuskarsa zuwa wani ɓangaren da wata nahiyar daban da zarar ya sani, babu laifi akansa.

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  1. Kwaɗaitarwa akan rintse ido.
  2. Gargaɗi akan dawwamar da gani akan abinda yake haramta gare shi, idan ganinsa ya afku bagatatan kuma ba tare da nufi ba.
  3. A cikinsa kuma akwai haramcin duba zuwa ga mace wani al’amari ne tabbatacce a gurin sahabbai saboda dalilin cewa Jarir - Allah Ya yarda da shi - ya tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - daga abinda da ganinsa ya afka akan wata mace ba tare da nufi ba, shin hukuncinsa hukuncin wanda ya yi nufin gani ne?
  4. A cikinsa akwai kulawar shari'a ga maslahohin bayi, cewa ita ta haramta musu kallo zuwa ga mata saboda abinda yake biyo baya akansa na ɓarna iri daban daban na duniya da lahira.
  5. Komawar sahabbai zuwa ga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - da tambayarsa game da abinda yake rikitar da su, haka nan yana kamata ga kowa da kowa komawa zuwa ga malumansu da tambayarsu game da abinda ya rikitar da su.

Manufofin Fassarorin

52 Yare
EN English Turanci
UR اردو urdu
ES Español Sifaniyanci
ID Indonesia Indonisiyanci
BN বাংলা Fassarar Bangaliyanci
TR Türkçe Turkiyanci
RU Русский Rashanci
BS Bosanski Bosniyanci
SI සිංහල Sinhalese
HI हिन्दी Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
ZH 中文 Fassara da Yaren Chanise
FA فارسی Farisanci
VI Tiếng Việt Vietnam
TL Tagalog Tagalog
KU Kurdî Kurdawa
PT Português Portuguese
ML മലയാളം Malayalam
TE తెలుగు Telgonci
SW Kiswahili Swahili
TA தமிழ் Yaran Tamili
MY မြန်မာ Yaran Barma
TH ไทย Yaran Tailand
DE Deutsch Jamusanci
PS پښتو bushtu
AS অসমীয়া Asami
SQ Shqip Albaniyanci
SV Svenska السويدية
AM አማርኛ الأمهرية
NL Nederlands الهولندية
GU ગુજરાતી الغوجاراتية
KY Кыргызча Kirgisisch
NE नेपाली النيبالية
LT Lietuvių الليتوانية
PRS دری الدرية
SR Српски الصربية
TG тоҷикӣ الطاجيكية
RW Kinyarwanda Kinyarwanda
RO Română الرومانية
HU Magyar المجرية
CS Čeština التشيكية
MOS Moore الموري
MG Malagasy Malagasy
OM Oromoo Oromo
KN ಕನ್ನಡ Kanadische Übersetzung
WO Wolof الولوف
AZ Azərbaycan Aserbaidschanisch
UK Українська الأوكرانية
KA ქართული الجورجية
MK Македонски المقدونية
KM ភាសាខ្មែរ الخميرية
PA ਪੰਜਾਬੀ البنجابية
MR मराठी الماراثية